iqna

IQNA

matanin sakon jagora
Sakon Jagora Kan Kisan Fitaccen Masanin Nukiliya Na Iran:
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin mulsunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya fitar da sako dangane da kisan gillar da aka yi wa fitaccen masanin ilimin nukiliya na kasar a Jiya.
Lambar Labari: 3485408    Ranar Watsawa : 2020/11/28